iqna

IQNA

kotun tarayya
Bangaren kasa da kasa, wasu majiyoyi a harkar muslunci a Najeriya sun ce gwamnatin jahar Kaduna za ta karbi shekh Ibrahim Zakzaky domin yi masa shari'a a jahar.
Lambar Labari: 3481241    Ranar Watsawa : 2017/02/18

Bangaren kasa da kasa, wata kungiyar kare hakkin bil adama Najeriya ta bukaci a saki sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi ba tare da wata tuhuma ba.
Lambar Labari: 3481073    Ranar Watsawa : 2016/12/27